Ana ganin gano maganin ƙarfin maza na Viagra a matsayin wani muhimmin abu a tarihin rayuwar jima'i, sai dai wani abun mamaki shi ne an gano maganin ne kwatsam - yayin da ake gwajin magungunan wata ...